Addu0i Daga Qurani Da sunnah logo Addu0i Daga Qurani Da sunnah

Addu0i Daga Qurani Da sunnah

by AdamsDUT

🗂️ Books & Reference

🆓 free

4.9/5 ( 507+ reviews)
Android application Addu'0'i Daga Qurani Da sunnah screenshort

Features Addu0i Daga Qurani Da sunnah

Wannan application mai suna Addu0i Daga Qurani Da sunnah fassara arabic/hausa anyi shine domin amfanarwa ga alumma musulmai musaman hausawa domin sauwake yan uwa amfani da littafi wajen amfani ko kuma koyan Addu0i Daga Qurani Da sunnah, application a cikin wayan ka wanda zaka iya amfani dashi a ko ina kuma akoda yaushe da zarar kayi downloading na wannan application.Hakan zai sauwake mana wajen koyan Addu0i Daga Qurani Da sunnah domin kare kanmu da kuma neman tsaro daga Allah madaukakin sarki.Bayan Addu0i Daga Qurani Da sunnah arabic/hausa za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar hakasheikh Jafar Mahmud Adam lecture mp3sheikh Jafar Mahmud Adam umdatul ahkamsheikh Jafar Mahmud Adam tafsersheikh Mohammmad Abani Zaria audio mp3sheikh Mohammmad Abani Zaria lecturessheikh Ali Isah Fantami mp3 sheikh Ali Isah Fantami husnil muslimsheikh Ali Isah Fantami lecturessheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitationSheikh ibrahim Aminu daurawa lecturesSheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihisheikh mohammad bin usaman kano lecturessheikh Dr sani rijiyar lemo da dai sauransu sheikh haruna kabiru gombesheikh dr usman gadon kayasheikh abubakar gumisheikh abdulrazak yahya haifan da dai sauransu Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su Sheikh Abdul Basit Quran mp3Sheikh Muhammad Siddiq al-MinshawiMaher Audio Quran OfflineSheikh Maher Al MueaqlySheikh Abdurrahman SudaisSheikh Saud ShuraimSheikh Abdullah Ali JabirSudais Audio Quran OfflineSheikh Mishary bin Rashid al-AfasySheikh Saad al-GhamidiSheikh Khalil al-HusaryQuran Mishary Rashid OfflineDon Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Secure & Private

Your data is protected with industry-leading security protocols.

24/7 Support

Our dedicated support team is always ready to help you.

Personalization

Customize the app to match your preferences and workflow.

Screenshots

See the Addu0i Daga Qurani Da sunnah in Action

Addu0i Daga Qurani Da sunnah Screen 1
Addu0i Daga Qurani Da sunnah Screen 2
Addu0i Daga Qurani Da sunnah Screen 3
Addu0i Daga Qurani Da sunnah Screen 4

Get the App Today

Download on Google Play

Available for Android 8.0 and above